Ana ci gaba da bayyana mabanbantan ra’ayoyi a kan buƙatar da tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya ya gabatar wa majalisar dattawa game da...
Shugaban gwamnatin sojojin jamhuriyar Nijar Abdourahamane Tiani, ya ce kasar ta hau turbar zama ƙasa mai cikakken ‘yanci. Shugaban ya bayyana hakan ne a ranar...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya shafe ranar jiya Alhamis wajen ganawa da bangori daban-daban na ƙasar, a wani kokari na daƙile zanga-zangar da matasa...
Matasa a Najeriya Musammam a yankin Arewaci sun yunkuro, domin kafa sabuwar jam’iyyar Siyasa, wadda suke ganin zata kawo karshen mulkin kama karya da shugabanni...
Ina taya Gwamna Yusuf da ‘yan majalisar zartarwa murna saboda kyakkyawan aiki,” in ji mataimakin shugaban. Alfijir labarai ta rawaito a ranar Laraba mataimakin shugaban...
Shugabannin Kananan hukumomin Kano 44 sun Maka Gwamnatin Kano a gaban kotun tarayya, kan zargin yunkurin dibar kudinsu domin yin aikin wasu gadoji a birnin...